AMFANI DA ADON HARSHE A WASU WAQOQIN ALHAJI (DR.) MAMMAN SHATA KATSINA

Authors

  • Saminu Sabo College of Education and Legal Studies, Nguru, Yobe State Author

Keywords:

Amfani da Harshe, Waqa, Adon Harshe, Mamman Shata

Abstract

A qasar Hausa kowane makaxi yana da salon yadda yake aiwatar da kixansa, kuma waxannan makaxan sukan bayar da gudummawa ta vangarori da dama. Saboda haka muradin wannan takarda shi ne fito da adon harshe a wasu waqoqin Alhaji Mamman Shata wanda suka haxa da kamantawa, siffantawa, jinsintarwa, dabbantarwa, abuntarwa, alamtarwa, kinaya da sauransu. Wannan takarda ta taqaita ne a kan kamantawa, siffantawa da kuma jinsintarwa. An yi amfani da littattafai, takardu na ilimi, matanin waqa, kaset da hira wajen gudanar da binciken.

Downloads

Published

2022-12-01

Issue

Section

Articles